Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta soki wasu kamfen da ake yi na nuna adawa da karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2022 a Qatar tare da bayyana cewa tana goyon bayan kasar Larabawa.
Lambar Labari: 3488116 Ranar Watsawa : 2022/11/03
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman taro domin duba halin da ake ciki a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486626 Ranar Watsawa : 2021/11/30
Tehran (IQNA) sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya fara aiki a ofishinsa a yau.
Lambar Labari: 3486574 Ranar Watsawa : 2021/11/17
Tehran (IQNA) shugaban cibiyar kula da harkokin gidajen radiyo na kasashen musulmi ya gana da babban malamin Azhar.
Lambar Labari: 3486303 Ranar Watsawa : 2021/09/13
Tehran (IQNA) OIC ta nuna damuwa matuka dangane da halin da kasar Afghanistan ta fada ciki na rashin tabbas.
Lambar Labari: 3486205 Ranar Watsawa : 2021/08/15
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta gudanar da zama domin tattauna halin da musulmin Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3485594 Ranar Watsawa : 2021/01/27
Tehran (IQNA) an zabi Hussain Ibrahim Taha a matsayin sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ta OIC.
Lambar Labari: 3485411 Ranar Watsawa : 2020/11/29
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta yi tir da shirin Isra’ila na ci gaba da mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485352 Ranar Watsawa : 2020/11/10
Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi OIC ta mayar da kakkausan martani dangane da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485137 Ranar Watsawa : 2020/08/31
Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933 Ranar Watsawa : 2020/06/27
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484876 Ranar Watsawa : 2020/06/08
Kungiyar kasashen musulmi ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa kan batun abin da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484468 Ranar Watsawa : 2020/01/31
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana shirin gudanar da zaman gaggawa kan batun yunkurin Isra’ila na hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484040 Ranar Watsawa : 2019/09/11
Bangaren kasa da kasa, kungiyar malai ta duniya ta yi watsi da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3483768 Ranar Watsawa : 2019/06/24
Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699 Ranar Watsawa : 2019/06/01
Bangaren lasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta duniya ta bayyan acewa, dubban daruruwan ‘yan kabilar Rohingya da suke gudun hijira sun atsoron komawa kasarsu.
Lambar Labari: 3482338 Ranar Watsawa : 2018/01/26
Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkkin waje na kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman gaggawa kan halin kunci da musulmin Rohingya suke ciki a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481102 Ranar Watsawa : 2017/01/04